majajjawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

f

  1. a sling, slingshot <> makamin da ake ɗaurawa a jikin igiya a jujjuya shi sannan a jefa wa abokan gaba a wajen yaƙi.
    Ya saka dutse cikin majajjawa sai ya kada ta sosai. <> He loaded his sling and whirled it over his head until it fairly whistled.
    Dawuda bai sa kayan yaƙi ba, kuma makamin da ke hannunsa majajjawa ce. <> David wore no armor at all, and his only weapon was a sling.
  2. Majajjawa is another way of spelling majaujawa.
  3. abin wasa na yara da ake ɗaurawa a jikin zare ana jujjuyawa yana ba da wani sauti.
  4. (figuratively) ana majajjawa da shi; watau ana ba shi wahala.