majalisa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
majalisa

Jam'i
majalisu or majallasai

Singular
assembly

Plural
assemblies

f

 1. council, legislature, congress, parliament <> ɗakin shari'a ko layi. ɗakin shawara da wakilai kan taru.
 2. Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) <> United Nations.
 3. fadar sarki. <> a king's palace.
 4. wajen da 'yan ɗariƙa suke zikiri.

Glosbe's example sentences of majalisa

 1. majalisa. <> Congress, court, high court, session, synagogue.
  1. ’Yan Majalisa “suka duke su, suka dokace su kada su yi zance cikin sunan Yesu, kāna suka sake su.” <> The Sanhedrin “summoned the apostles, flogged them, and ordered them to stop speaking upon the basis of Jesus’ name, and let them go.”
  2. Ƙari ga haka, ’yan Majalisa za su iya cewa addinin Kirista ridda ce daga addinin Yahudawa. <> Also, the Sanhedrin could declare Christianity an apostasy from Judaism.
  3. Alƙalan Majalisa sun ƙudiri aniya su kashe su. <> The judges of the Sanhedrin were determined to have them put to death.
  4. 11 Nikodimu yana cikin ’yan Majalisa kuma yana so ya saurari wa’azin da Yesu yake yi. <> 11 Nicodemus, a member of the Sanhedrin, became interested in Jesus’ teaching.
  5. Wataƙila ɗaya daga cikin abubuwa uku na gaba ya faru: (1) Bulus, ɗalibin Gamaliel na ɗa ya gaya wa Luka; (2) Luka ya tambayi mai sauƙin kai da yake cikin ’yan Majalisa, kamar Nikodimu; (3) Allah ya hure Luka ya samu wannan labarin. <> There are at least three possibilities: (1) Paul, formerly a student of Gamaliel, informed Luke; (2) Luke consulted a sympathetic member of the Sanhedrin, such as Nicodemus; (3) Luke received this information through divine inspiration.
  6. Dogaran suka tafi haikalin kai tsaye suka kama manzannin kurkuku suka tsai da su a gaban majalisa.—Ayukan Manzanni 5:17-27. <> The guards went straightaway to the temple, took the apostles back into custody, and brought them to court.—Acts 5:17-27.
  7. Akwai lokacin da dole ne ya kāre kansa daga Majalisa, babban kotun Yahudawa. <> Once, he had to defend himself before the Sanhedrin, the Jewish high court.
  8. Na farko, yana da majalisa da take aiki da kyau, wanda Sarkin da ke a kan kursiyi Yesu Kristi ke shugabancinta. <> First of all, it has a powerful and efficient executive branch headed by the enthroned King, Jesus Christ.
  9. * A shekara ta 1956, Majalisa ta Amirka ta ba da umurni cewa furcin nan “Mun Dogara ga Allah” ya zama ƙa’idar ja-gora ta ƙasar Amirka. <> * In 1956, the U.S. Congress passed a law declaring that expression the national motto of the United States.
  10. Littafi Mai Tsarki ya ce “suka fita fa daga gaban majalisa, suna murna da aka maishe su sun isa su sha ƙanƙanci sabili da Sunan.” <> The Bible account says that they “went their way from before the Sanhedrin, rejoicing because they had been counted worthy to be dishonored in behalf of his name.”
  11. Ta yaya tashin matattu ya zama batun mahawara a gaban Majalisa? <> How did the resurrection become an issue before the Sanhedrin?
  12. Sa’ad da Istifanas yake yi wa abokan gāba shugabannin Yahudawa wa’azi a Majalisa, masu yin adawa da shi “suka ga fuska tasa kamar fuskar mala’ika take.” <> When Stephen was witnessing to the hostile crowd of Jewish leaders in the Sanhedrin, his opposers “saw that his face was as an angel’s face.”
  13. Lokacin da Majalisa, babban kotun Yahudawa, suke so su gama da Kiristoci domin himmarsu wajen wa’azi, Gamaliel, “mai-koyarda Attaurat, wanda yana da girma wurin dukan jama’a,” ya yi gargaɗi, ya ce: “Ku mazajen Isra’ila, ku yi hankali da kanku ga zancen mutanen nan, abin da ku ke shirin yi. . . . <> When the Sanhedrin, the Jewish high court, wanted to do away with the Christians because of their zealous preaching, Gamaliel, “a Law teacher esteemed by all the people,” sounded a warning and said: “Men of Israel, pay attention to yourselves as to what you intend to do respecting these men. . . .
  14. 19 Bayan wasu kwanaki, Bitrus ya tsaya a gaban majalisa kuma ya ɗauko ayoyi daga Zabura. <> 19 Some days later, Peter stood before the Sanhedrin and again quoted from the Psalms.
  15. Yesu ya faɗi gaskiya cewa shi Almasihu ne ko da yin hakan zai sa ’yan Majalisa su yi masa sharri cewa shi mai saɓo ne kuma ya sa a kashe shi.—Mat. <> Jesus honestly identified himself as the Messiah, even though his truthful admission could allow the Sanhedrin to claim that he was a blasphemer and could lead to his execution.—Matt.
  16. Bulus “yana kawo dalilai, yana rinjaya[r] mutane a kan al’amura na wajen mulkin Allah,” watanni uku cikin majalisa a Afisus. <> For three months in a synagogue in Ephesus, Paul was “giving talks and using persuasion concerning the kingdom of God.”
  17. (a) Menene ya taimaki Istafanus ya ba da amsa da kyau game da bisharar a gaban Majalisa, menene za mu koya daga misalinsa? (A. <> What helped Stephen to be effective in defending the good news before the Sanhedrin, and what can we learn from his example?
  18. Har aka tilasta ’yan Majalisa masu girma su lura kuma su yi wa Mai Yin Mu’ujiza hukuncin kisa! <> Even the prestigious Sanhedrin is forced to take note and pass a death sentence upon the Miracle Worker!
  19. A safiyar ranar 14 ga Nisan, dukan waɗanda suke Kotun Majalisa sun yi taro. Sun ɗaure Yesu da igiya kuma suka kai shi wurin Bilatus Ba-Bunti, Gwamnan Roma. <> At dawn on Nisan 14, the entire Sanhedrin met, had Jesus bound, and handed him over to Roman Governor Pontius Pilate.
  20. (Ishaya 54:17) Har ma wani da ke cikin majalisa ta Yahudawa ya fahimci cewa ba za a ci nasara kan aikin Allah ba. <> (Isaiah 54:17) Even a member of the Jewish high court recognized that a work of God could not be defeated.
  21. Domin tuhuma ta daren ba gaskiya ba ce, firistoci ɗin suka tara ’yan Majalisa, ko kuma babban kotun Yahudawa, suka sake tuhumarsa. <> Because the night trial was not a proper one, the priests quickly call together the Sanhedrin, or Jewish high court, and hold another trial.
  22. Har Nikodimu, wanda yake ɗan Majalisa ko kuma babban kotun Yahudawa, Yesu ya burge shi sai ya zo wajensa da dare ya ƙara koyo. <> Even Nicodemus, a member of the Sanhedrin, or Jewish high court, is impressed with Jesus and comes to him in the night to learn more.
  23. Shekara uku bayan da aka kai manzannin gaban Majalisa, Kayafa ya yi rashin tagomashi a gaban masu mulki na Romawa kuma aka cire shi daga babban firist. <> Just three years after the apostles appeared before the Sanhedrin, Caiaphas fell out of favor with the Roman authorities and was removed as high priest.
  24. Lokacin da majalisa ta Yahudawa ‘suka dokaci’ almajiran su daina wa’azi, suka amsa: “Dole sai mu fi biyayya ga Allah da mutane.”—Ayukan Manzanni 5:27-29. <> When the Jewish high court “positively ordered” the disciples to stop preaching,

[17-08-13 17:25:27:267 EDT]