majiyyaci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
majiyyaci

Jam'i
majiyata

majiyyaci m | majiyyaciya f

 1. wanda ke kwance a asibiti ko a gida ba lafiya <> an ill, sick or unhealthy patient in the hospital or home.
 2. mai kula da marasa lafiya. <> caretaker, nurse.
 3. Majiyyaci is another way of spelling majinyaci.
  and whoever is ill or on a journey - then an equal number of other days. <> kuma wanda ya kasance majinyaci ko kuwa a kan tafiya, sai ya biya adadi daga wasu kwanuka na dabam. = Wanda basu da lafiya ko suna tafiya suyi daidain wasu ranaku. --Qur'an 2:185

Glosbe's example sentences of majiyyaci

 1. majiyyaci. <> patient, patients, the sick.
  1. Kowanne majiyyaci ya samu kulawa daidai kamar sauran kuma kyauta daga Shaidu waɗanda ma’aikatan asibiti ne. <> Every patient received the same attention and free medical care from the medical staff of Witnesses.
  2. KANA tausayin wannan mutumin majiyyaci? <> DO YOU feel sorry for this sick man?
  3. Wanda yake ba da ɗan lokaci don ya saurare ka kuma nan da nan ya gaya maka maganin da za ka sha domin wani majiyyaci ya shigo ne? <> One who spends little time listening to you and then quickly prescribes medication so as to be free to see the next patient?
  4. A ce likita da ya samo maganin ciwon ya koma wajen majiyyata da suke sashe ɗaya da kai kuma ya gaya musu: Duk majiyyaci da ya karɓi magani kuma ya sha daidai yadda aka gaya masa zai warke. <> Suppose the doctor who finds the cure to the disease were to approach the patients in your ward with this offer: Any patient who accepts treatment and follows the prescribed regimen will without fail be cured.
  5. Alal misali, da dadewa kafin wasu su kai ga fahimin, doka ta bukaci a rufe kashin mutum, a ware majiyyaci, kuma dukan wanda ya taba gawa ya wanke jikinsa.—Leviticus 13:4-8; Litafin Lissafi 19:11-13, 17-19; Kubawar Shari’a 23:13, 14. <> For instance, laws requiring the burying of human waste, the quarantining of the sick, and the washing of anyone who touched a dead body were many centuries ahead of the times.—Leviticus 13:4-8; Numbers 19:11-13, 17-19; Deuteronomy 23:13, 14.
  6. (11) Wata ƙa’ida ta musamman game da magani mai kyau shi ne daraja abin da majiyyaci ya ke so ne, cewa yana da iko ya yarda ko kuma ya ƙi da wani irin magani. <> (11) What is one of the primary ethical principles of good medical care?
  7. (3) Kowanne majiyyaci yana da ’yancin zaɓi, wato, ’yancin zaɓan abin da za a yi da jikinsa ko jikinta. <> (3) What basic right do patients have?
  8. A wannan daren, wani majiyyaci ɗan shekara 80 ya rasu. <> That night, one patient, an 80-year-old man, died.
  9. (8) Ta yaya za a daɗa yawan jajayen ƙwayoyin jini a jikin majiyyaci? <> (8) How can red-cell production be stimulated in a patient’s body?

[17-08-13 17:25:32:103 EDT]