maƙogwaro

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from mak'ogwaro)
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
maƙogwaro

Jam'i
none

Singular
throat

Plural
throats

m

  1. throat <> hanyar wucewar iska da numfashi tsakanin baki da ƙirji.
    and up the throat and out the mouth. [1] <> har su kai ga makogwaro sannan kuma su zo bakin mutum. [2] = zuwa makoshi su fito ta baki. [3]
    ya farka da busasshen maƙogwaro. <> he woke up with a sore throat. [4]
  2. wurin wucewar abinci ko abin sha
  3. wuyan buta
  4. mesar ruwa.
  5. maƙogwaron dawa; nunar dawa sosai.
  6. maƙogwaron indararo; wuyan indararo.