makulli

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Suna

Tilo
makulli

Jam'i
makullai

Singular
key

Plural
keys

m

  1. a lock, key <> ƙarfen da ake buɗe kwaɗo (padlock) da shi ko rufewa

Glosbe's example sentences of makulli

  1. makulli. <> a key, key.
    1. Ana soma magance jayayya da makulli. <> The process of resolving personal differences is also started with a key.
    2. Ta wajen ba Samariyawa zarafin shiga Mulki, Bitrus ya yi amfani da makulli na biyu. (A. <> By opening up the Kingdom opportunity to the Samaritans, Peter uses the second key.
    3. Kafin ku soma tafiya, za ka sa makulli a makunnin motar kuma ka kunna injin motar. <> Before you can begin your journey, you must put a key into the ignition and start the car’s engine.


Google translation of makulli

Knit, Beats.