mallaka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also mallaki

Noun

f

 1. ownership/owning, controlling, inheriting, having <> kasancewa abu na wani ne.
  Mai mallakar bindiga <> A gun owner.
 2. wani irin tsiro da ake magani da shi

Verb

 1. to give, establish, bought and paid for <> danƙa wa mutum ikon tafiyar da abu a matsayin nasa.
  My Lord has given/establish me <> Ubangijina Ya mallaka mini -Quran 18:95
  Gwamna ya mallaka masa mota ƙirar Marsandi. <> The governor gave him a Mercedes.


Google translation of mallaka

Own.

 1. (verb) possess <> mallaka; own <> mallaka;
 2. (noun) ownership <> mallaka, dukiya; possession <> mallaka;