man

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
man

Plural
men

Tilo
mutum

Jam'i
mutane or maza

  1. (countable) A man is a male human. <> ɗan adam namiji, babban mutum namiji.
  2. (comparable) A human being of either sex; a person. <> Mutum halittar Ubangiji ne mace ko namiji mai hankali da tunani da fasaha.

Synonyms

Antonyms

Derived words

Related words

See also

Adjective

  1. oil <> mai
    1. man shanu <> butter.


Google translation of man

Mutum, mutumin.

  1. (noun) mutum <> man, person; ɗan Adam <> human, mankind, man;