mara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
See also maras

Noun

Tilo
mara

Jam'i
marori or mararraki or maraye

f

 1. sakaina da aka gyara musamman don kwasar tuwo daga tukunya.
 2. curin tuwon da aka kwashe da wannan sakaina.
 3. an odd number <> alƙalamin lissafi maras cika kamar 1,3,5,7 da sauransu.
 4. abdomen. <> ɓangaren jikin mutum wanda yake ƙarƙashin cibiya inda gashi kan tsira.

Verb

 1. The past tense and past participle of slap. = slapped, smacked <> idan aka yi mari, bugun mutum da tafin hannu a kunci.
  Ka mare ni? E! An mara ɗin <> You slapped me? Yes, I sure did. So what?
 2. less
  "This is less supported," says Hamant, [1] <> "Wannan hujja ce mara karfi," inji Hamant, [2]
 3. haɗa wasu abubuwa masu faɗi wuri guda. <> stacking wide objects in one place.
 4. taimaka wa wani ko goyon bayansa a kan wani lamari. <> helping or assisting someone on a matter.
  Gwamnati ta mara masa baya. <> The government has supported him.

Google translation of mara

Not known, invalid.

 1. (verb) slap <> mara;