masallaci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • (file)
  • (file)

Noun

Tilo
masallaci

Jam'i
masallatai

Singular
mosque

Plural
mosques

m

  1. wurin da aka keɓe ginanne ko kewayayye don Musulmai su yi sallah da ibada. Masallaci duk wani wuri da musulmai suka kebeshi domin gudanar da bauta ga mahallicci Allah madaukakin sarki. [1] <> a mosque, masajid (Arabic). - (Islam) A place of worship for Muslims, often having at least one minaret; a masjid.
  2. mai yin sallah (masallaciya = f) <> one who prays.


Google translation of masallaci

Mosque.

  1. (noun) mosque <> masallaci;