mashahuri

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun / Adjective

Tilo
mashahuri

Jam'i
mashahurai

m | mashahuriya = f

  1. distinguished, well-known, successful, known person, renowned, reputable, esteemed , famous, popular, notable <> wanda ya shahara ga yin gwanitntar yin abu. sananne ko fitaccen mutum ko wani abu.
    a Afirka zama mashahuri cikin dare ɗaya abu ne mai wahalar gaske saboda matsaloli iri daban daban [1] <> In Africa, becoming an overnight success is very difficult due to a number of reasons.

Derived terms

Daidai da wannan/Synonyms