math

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. Math is another way of spelling mathematics.
  2. Lissafi ko kuma nazari wata dabara ce wadda take taimakawa Dan'adam yin kidaya da sanin yawan abubuwa da kuma sanin tsarin yadda abubuwa suke idan an cenza su ta wata suffar. Ko kuma Ilimi ne na fasaha wanda ake koyan yadda ake tsare tsare, zane-zane da kuma ƙere-ƙere ta hanya mai sauki.