matter

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)


Noun

Singular
matter

Plural
matters

 1. affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
  look into the matter <> bincika al'amarin.
  take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
  make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
  Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
  Worldly matters <> Al'amuran duniya.
  the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
 2. difficult problem, issue <> matsala, illa
  What's the matter? <> Menene matsalar? <> Me ya faru?
  It's the matter of monetizing that is bothering <> Matsalar kuɗi ce ta ke damu na.
  What's the matter with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?
 3. (in forming indefinites) ko da, duk da haka, ko'ina/koyaushe (anywhere, anytime, no matter when or where), duk yadda (no matter how)
  They were action-focused, no matter which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, ko da wane yare su ke magana kuwa.

Verb

Plain form (yanzu)
matter

3rd-person singular (ana cikin yi)
matters

Past tense (ya wuce)
mattered

Past participle (ya wuce)
mattered

Present participle (ana cikin yi)
mattering

 1. yi muhummanci, inganci, ko amfana
  It doesn't matter <> ba kome = ba damuwa.

Synonyms


Google translation of matter

Abu, al'amarin.