mazurari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
mazurari

Jam'i
mazurarai

feeding tube <> mazurarin abinci

m

  1. wurin da ruwa kan bi ya sauka daga kan soro <> A gutter, canal, channel.
  2. wurin da ruwa yakan bi ya sauka daga kan dutse ko tudu. <> a ditch or trench where water flows. A place where water runs down a rock.
  3. bututu da ake amfani da shi wajen ɗura ruwa a tulu ko fetur a jarka. <> tube or funnel.
    that a patient who'd been given garlic soup through a feeding tube had it on his breath a few hours later. [1] <> cewa, majiyacin da aka ba shi miyar da aka hadata da tafarnuwa ta mazurarin abinci, ta fito a numfashinsa sa'o'i kadan da yi masa duren. [2]
  4. A children's slide down a rock. (Vide zurara.) 2. A gourd funnel. (= mututu; boto; makwarari; cf. kakaki.) [3]
  5. Mazurari is another way of spelling muzurari.