meat

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
meat

Plural
meats

 1. nama

Google translation of meat

Nama.

 1. (noun) nama <> meat, bacon, tissue;

[17-08-14 18:12:56:126 EDT]

Glosbe's example sentences of meat

 1. meat. <> nama, naman.
  1. The officiating priest received a portion of the meat, as did the other priests serving at the temple. <> Kowane firist da ya yi hadayar da kuma wasu firistoci da suke hidima a cikin haikalin za su samu rabon naman.
  2. The person making such an offering and his family would eat the meat of the sacrificed animal, perhaps in one of the temple’s dining rooms. <> Mutumin da yake miƙa irin wannan hadaya da iyalinsa za su ci naman dabbar da aka miƙa hadaya, wataƙila za a yi hakan a ɗaya cikin ɗakin cin abinci na haikalin.
  3. They could eat meat but not the blood. <> Ya ce su ci nama amma ban da jini.
  4. 12 In summary, recall that in Noah’s day God decreed that humans could eat animal meat to sustain life, but they could not take in blood. <> 12 A taƙaice, ka tuna cewa a zamanin Nuhu Allah ya ba da doka cewa mutane suna iya cin naman dabbobi don rayuwa, amma kada su ci jini.
  5. The Encyclopaedia Judaica outlines “complex and minute” rules about “koshering” meat. <> Littafin nan Encyclopaedia Judaica ya ba da “cikakken bayani kuma mai sauƙi” game da yadda ake “yanka” nama.
  6. The night before, Sabina prepared the dough for these savory meat pies. <> Sabina takan shirya kwaɓaɓɓiyar fulawa da za a zuba naman a ciki daddare kafin ta dafa naman.
  7. Humans are granted permission to eat meat but with the command to abstain from blood. <> Aka ba wa ’yan Adam izinin su ci nama aka kuma umurce su su hanu daga jini.
  8. It covers how many minutes meat must stand in water, how to drain it on a board, the texture of salt to rub on it, and then how many times to wash it in cold water. <> Ya kuma faɗi minti nawa nama zai yi a cikin ruwa, yadda za a shanya shi a kan katako, ainihin irin gishirin da za a yayyafa a kan shi, da kuma sau nawa za a wanke shi a cikin ruwan sanyi.
  9. That was so important that even in an emergency when Israelite soldiers ate unbled meat, they were guilty of a grave wrong, or sin. <> Wannan yana da muhimmanci sosai har ma a lokacin gaggawa sa’ad da sojojin Isra’ila suka ci naman da ba a yanka ba, sun yi zunubi mai tsanani.
  10. Could he eat such meat? <> Zai iya cin irin wannan naman kuwa?
  11. However, the apostle Paul wrote about meat of an animal that might have some link with an idol temple: “If food makes my brother stumble, I will never again eat flesh at all, that I may not make my brother stumble.” <> Amma, manzo Bulus ya rubuta game da nama da aka miƙa wa gunki a haikali: “Idan abinci za ya sa ɗan’uwana shi yi tuntuɓe, ba ni cin nama har abada, domin kada in sa ɗan’uwana shi yi tuntuɓe.”
  12. Because he could not eat the meat or sell it to others for food, killing that animal was a big loss. <> Domin ba za ya ci ko kuma sayar da naman ga wasu domin abinci ba, kashe wancan dabbar babbar hasara ce.
  13. The Greek word used for “rotten” literally refers to putrefying fruit, fish, or meat. <> Kalmar Helenanci da aka yi amfani da ita na “ruɓaɓen” a zahiri tana nufin ruɓaɓɓen ’ya’yan itace, kifi, ko nama.
  14. How did some Jews respond regarding the eating of meat, but what did God direct? <> Menene wasu Yahudawa suka yi game da cin nama, amma wane ja-gora ne Allah ya bayar?
  15. Even though the people had been without meat for some time, God had given them enough manna to eat. <> Ko da yake mutanen ba su ci nama ba na ɗan lokaci, amma Allah ya ba su isashen manna da suka ci.
  16. Miserly Nabal complained loudly about his precious bread, water, and slaughtered meat. <> Nabal marowaci ya yi gunaguni game da abincinsa da ruwa da kuma nama.
  17. I grew dreadlocks, smoked marijuana, gave up eating meat, and advocated freedom for blacks. <> Na ƙyale gashi na ya yi tsawo kuma ya lanƙwashe, na sha taba wi-wi, na daina cin nama, kuma na soma yaƙin neman ’yanci ga baƙaƙe.
  18. (Leviticus 1:9; 2:2) In the communion sacrifice, the blood and the fat of the animal were offered to Jehovah, while portions of the meat were consumed by the priests and the offerer. <> (Leviticus 1:9; 2:2) A hadaya ta salama, ana miƙawa Jehobah jini da kitsen dabbar, bayan haka, firistoci da wanda ya yi hadayar za su cinye sauran naman.
  19. 9 Some may imagine that the governing body simply meant that Christians were not to eat or drink blood directly nor to eat unbled meat or food mixed with blood. <> 9 Wasu suna iya zaton cewa hukumar mulki ba ta nufin cewa kada Kiristoci su ci ko su sha jini kai tsaye ba, ko cin nama da ba a yanka ba, ko kuwa abinci da aka haɗa da jini ba.
  20. (b) What guidance about eating meat did God provide for Israel, but what questions might have arisen? <> (b) Wace ja-gora Allah ya ba Isra’ilawa game da cin nama, amma waɗanne tambayoyi ne suka taso?
  21. We may eat meat but not blood. <> Za mu iya cin nama amma ban da jini.
  22. Communion sacrifices included meat, flour, oil, and wine. <> Hadayu na sama ya haɗa da nama, gari, mai, da kuma giya.
  23. Miserly Nabal complained loudly about his precious bread, water, and slaughtered meat. <> Nabal marowaci ya yi gunaguni game da abincinsa, ruwa, da kuma naman da ya yanka.
  24. The Greek word rendered “rotten” has been used to describe putrefying fruit, fish, or meat. <> An yi amfani da kalmar Helenanci da aka fassara “ruɓaɓe” don a kwatanta ruɓaɓɓen ’ya’yan itace, kifi, ko nama.
  25. 17 When word of what had happened reached Abigail, she quickly prepared bread, wine, meat, and cakes of raisins and figs and went out to meet David. <> 17 Sa’ad da abin da ya faru ya faɗi a kunnen Abigail, ta yi hanzari ta shirya gurasa, ruwan inabi, nama, da kuma waina ta ɓaure ta fita ta tari Dauda.

[17-08-14 17:05:59:079 EDT]