miya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
miya

Jam'i
none

f

  1. soup, sauce <> romo-romo da ake kaɗa wa kuka, ko kuɓewa, ko karkashi, ko kuma a zuba masa ganye kamar yakuwa ko alayyahu.
    What is your favorite soup? <> Wace miya ka fi so?
  2. shan miya: aron abu a yi amfani da shi na wani ɗan lokaci.