most

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. mafi yawanci, mafi yawa, mai tsananin wani abu
    Most said they had previously spent little time with chickens. [1] <> Mafi yawansu sun ce ba su cika zama tare da kaji ba. [2]
  2. da dama
    mutane da dama suna rayuwa ne a ƙauyukan da ke wajen gari <> most people lived in the countryside. [3]