mujalla

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
mujalla

Jam'i
mujallu

Singular
magazine

Plural
magazines

f

 1. magazine, newsletter, journal
  Mujallar kungiyar likitoci ta Amurka (Journal of the American Medical Association) [1]

Glosbe's example sentences of magazine

 1. magazine. <> Mujallu, jarida, jaridu, mujalla, mujallu.
  1. Encourage all to become well-acquainted with the magazines. <> Ka ƙarfafa dukan ’yan’uwa su karanta mujallun da kyau don su san abin da ke ciki.
  2. It is the most widely circulated magazine on earth, with a circulation of 42,182,000 copies each issue. <> Ita ce mujallar da aka fi rarrabawa a dukan duniya, ana buga kofi guda 42,182,000 a kowace fitowa.
  3. 10 min: Ideas for Offering the Magazines in August. <> Minti 10: Yadda Za a Gabatar da Mujallu a Watan Agusta.
  4. What to Say About the Magazines <> Abin da Za a Ce Game da Mujallun
  5. Our Magazines—Designed to Have Wide Appeal <> An Shirya Mujallunmu don Mutane Da Yawa Su Yi Marmarin Karanta Su
  6. For example, The Orthodox Christian Mission Center Magazine reports on the activity of Orthodox missionaries in Madagascar, southern Africa, Tanzania, and Zimbabwe. <> Alal misali, The Orthodox Christian Mission Center Magazine ya ba da rahoto a kan aikin masu wa’azi na ƙasashen waje na ’yan Orthodox a Madagascar, a kudancin Afirka, Tanzania, da kuma Zimbabwe.
  7. Frieda carried on her Christian activities clandestinely, even helping to print the Watchtower magazine. <> Frieda ta ci gaba da aikinta na Kirista a ɓoye, har tana taimakawa wajen buga jaridar Hasumiyar Tsaro.
  8. This magazine briefly outlines what the Bible is all about and why it should interest us.” <> Babu shakka, za ka ji daɗin karanta talifin da ke shafuffuka na 12 da 13 a wannan mujallar.”
  9. This magazine discusses what we know now, including what sets us apart from animals.” <> Wannan mujallar ta tattauna abin da muka sani, haɗe da abin da ya bambanta mu da dabbobi.”
  10. 10 min: Offer the Magazines During October. <> Minti 10: Ku Ba Da Mujallu a Watan Oktoba.
  11. Offer the magazines, and arrange to return to consider the answer to the next question. <> Ka ba da mujallar, kuma ka shirya ka koma ziyara don ka amsa tambaya da ke gaba.
  12. This magazine explains how we know that the resurrection wasn’t a hoax.” <> Wannan mujallar ta tattauna abubuwa dabam-dabam guda uku game da halinsa da yadda za mu iya bin gurbinsa.”
  13. This magazine highlights discoveries about the amazing complexity of cells, which has prompted some scientists to wonder if life had a Designer.” <> Wannan mujallar ta nuna wasu abubuwa da aka gano game da ƙwayoyin halitta masu ban al’ajabi da ya sa wasu ’yan kimiyya yin tunani cewa wataƙila akwai Mahalicci.”
  14. He accepted the magazines, and a Bible study was started. <> Ya karɓi jaridu, kuma aka fara nazarin Littafi Mai-Tsarki da shi.
  15. Return Visit: (4 min. or less) Demonstrate how to offer a Bible study to someone on your magazine route by showing the video What Happens at a Bible Study? <> Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka sa a nuna yadda za a gabatar da nazarin Littafi Mai Tsarki ga wani da aka saba ba shi mujallunmu ta wajen yin amfani da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki?
  16. Show the cover of the magazine, and ask, “How would you feel if you learned that you had been lied to about God? <> Ka nuna wa maigidan bangon mujallar, sai ka ce: “Yaya za ka amsa tambayar nan?
  17. This magazine discusses some practical ways to cope with grief, including how to throw our burden on God.” <> Wannan Mujallar ta tattauna hanyoyi masu amfani da za mu iya jimre da baƙin ciki, haɗe da yadda za mu miƙa nawayarmu ga Allah.”
  18. Kenneth Little noted that Canada will soon begin printing most of the magazines for the United States and Canada, resulting in a tenfold increase in production for that branch. <> Kenneth Little ya faɗi cewa ba da daɗewa ba Kanada za ta soma buga yawancin mujallu don Amirka da kuma Kanada, hakan zai kawo ƙarin ninki goma na littattafan da ake bugawa a wannan reshen.
  19. What could we say to make the transition from the Kingdom News to the magazines? <> kuma idan da sauran lokaci, ka yi hakan da wani talifi dabam a cikin Hasumiyar Tsaro ko kuma Awake!
  20. (Example: The questions that appear on page 2 of the magazines.) <> (Alal misali: Tambayoyin da ke shafi na 2 na mujallunmu.)
  21. April and May: The Watchtower and Awake! magazines. <> Afrilu da Mayu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake!
  22. 1 Many people are not inclined to study the Bible with us, but they enjoy reading our magazines. <> 1 Mutane da yawa suna son karanta mujallunmu, amma ba sa so mu yi nazarin Littafi Mai Tsarki da su.
  23. For example, they have a place for books, another for magazines and brochures, still another for tracts, and so forth. <> Alal misali, suna da gefen saka littattafai da kuma na mujallu da ƙasidu, har da na warƙoƙi da kuma sauransu.
  24. He concludes by having demonstrations for each magazine. <> Sai ya kammala ta wajen sa a gwada yadda za a ba da kowace mujalla.

[17-08-14 12:54:18:389 EDT]