murabba'i

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Adjective/Noun

murabba'i = m | murabba'a = f | murabba'ai = jam'i/plural.

  1. square <> abu ko zane mai kusurwa huɗu.
  2. girman da abu mai kusurwa huɗu ke da shi.
    Faɗin gidansa murabba'in ƙafa dubu uku da ɗari biyar ne.