murabus

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. to step down, to retire, resign.
    Shugaba Trump Ya Nemi Ilhan Omar Ta Yi Murabus [1]
    Shugaban kasar Sudan Umar Albashir ya yi murabus [2]

Noun

Tilo
murabus

Jam'i
babu (none)

m

  1. retirement, resignation <> sauka daga wani aiki ko muƙami.
    A jihar Bauchi mataimakin gwamnan Injiniya Nuge Gidado ya yi murabus bisa zargin nuna masa wariya da takashi a harkokin gwamnati tare da yi masa rashin yin adalci. [3]