narration

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
narration

Plural
narrations

  1. ruwaya, warwara, labari, tarihi, misali.
    1. and We made them narrations. <> kuma Muka sanya su lãbãrun hĩra. = kuma muka sanya su tarihi. ---Qur'an 23:44
    2. After giving this narration, Jesus made the application: “Hear what the judge, although unrighteous, said! <> Bayan da ya ba da wannan misalin, Yesu ya faɗi ma’anar: “Ku ji abin da alƙalin nan mara-adilci ya ce.
    3. One person can read the narration <> Wani yana iya karanta labarin.

Related


Google translation of narration

Hadisin, labari.

  1. (noun) labari <> story, data, input, legend, myth, narration;