nature

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
nature

Plural
natures

  1. (behavior) hali. yadda aka halitta.
    That's his nature. <> Halinsa ke nan. = Haka aka halitta shi.
  2. become second nature <> sabawa da abu, zama jiki.
  3. human nature <> mutuntakar dan Adam.
  4. (essence of something) takamaimai, ainihi.
    I don't know the exact nature of his business. <> Ba san takamaimai harkar da ya ke ba.


Google translation of nature

Yanayi.

  1. (noun) hali <> conduct, character, behavior, circumstances, deed, nature; halitta <> creation, nature;