nisa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from nisan)
Jump to: navigation, search
  1. distance, far, faraway.
    1. to faraway climes safely and comfortably <> zuwa wurare masu nisa cikin aminci da jin dadi [1]
    2. da nisa <> it's far
    3. nisan mil uku nake son yin gudu a kowane mako. <> I would like to run 3 miles per week.