nono

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
nono

Jam'i
nonuwa or nonuna

Singular
breast

Plural
breasts

 1. hantsar ƙirjin mace ko a marar dabba. <> breast, (slang) titty/tit/boob
 2. milk <> ruwan da ake samu daga cikin hantsar

Glosbe's example sentences of nono [1]

 1. nono. <> Milking, breasts, milk, milking.
  1. Yawancinsu na mace ce tsirara mai manyan nono. <> Most were depictions of a nude female with exaggerated breasts.
  2. (1 Korantiyawa 2:10; Matiyu 24:45) Ajin bawan suna ba da abinci na ruhaniya da ƙwazo ga dukan mutane—“nono” ga sababbi amma “abinci mai tauri” ga “manya ne.”—Ibraniyawa 5:11-14. <> (1 Corinthians 2:10; Matthew 24:45) The slave class diligently provides spiritual nourishment for all—“milk” for new ones but “solid food” for “mature people.”—Hebrews 5:11-14.
  3. 3 Ta wurin annabinsa Ishaya, Jehovah ya nuna cewa uwa za ta iya “manta” jaririnta mai shan nono, amma shi ba zai manta da mutanensa ba. <> 3 Through his prophet Isaiah, Jehovah pointed out that a mother could “forget” her nursing infant, but he would not forget his people.
  4. Da taimakon Gwen ba mu taɓa fasa halartan taro ba, kuma a kowace ranar Lahadi da safe bayan mun tatse nono, mukan fita wa’azi da yaranmu. <> However, with Gwen’s help we never missed a meeting; nor did we miss taking our girls out with us in the ministry every Sunday morning—after milking the cows.
  5. ‘Zuma da nono suna ƙarƙashin harshenta’ hakan yana nufin cewa furucinta yana da daɗin ji kamar zuma da madara. <> “Honey and milk are under [her] tongue,” meaning that like honey and milk, her speech is pleasant and good.
  6. (b) Ta yaya Bulus ya yi amfani da nono a hanyar da ta bambanta da na Bitrus? <> (b) How does Paul use the illustration of milk differently from Peter?
  7. Rawar da ta haɗa da hali marar kyau, gwatso da girgiza nono wadda ke iya tayar da sha’awa, ba ta dace da Kirista ba.—1 Timothawus 2:8-10. <> A dance that involves immodest behavior, emphasizing erotic movements of the hips and breasts, would obviously not be proper for a Christian.—1 Timothy 2:8-10.
  8. 4:11—Menene ma’anar laɓɓan ’yar Shulem da ke ɗigar da saƙar zuma da kuma ‘zuma da nono da ke ƙarƙashin harshenta’? <> 4:11—What is significant about the Shulammite’s ‘lips dripping with comb honey’ and ‘honey and milk being under her tongue’?
  9. Tatsar nono da kuma ciyar da aladu da kaji a kowane yanayi ba irin rayuwar da na saba da ita ba. <> Milking cows and feeding pigs and chickens in all kinds of weather was far from the world I knew.
  10. Ai, duk wanda yake nono ne abincinsa, bai ƙware da maganar adalci ba, kamar jariri yake. <> For everyone that partakes of milk is unacquainted with the word of righteousness, for he is a babe.
  11. Littafin nan All Things in the Bible ya ce: “Makiyaya suna kuma ware tumaki daga awaki sa’ad da suke tatse nono da yanke gashinsu da kuma sa’ad da suka haihu.” <> The shepherd also separated the sheep from the goats when “breeding, milking, and shearing,” says the book All Things in the Bible.
  12. Me ya sa mai jego take ba jaririnta nono kuma take kula da dukan bukatunsa? <> Why does a mother nurse her child and care for its every need?
  13. Ga jariri sabon haihuwa, nono yana ɗauke da dukan abin gina jiki da yake bukata. <> For a newborn baby, milk meets its full nutritional needs.
  14. A wasiƙarsa zuwa ga Kiristoci Ibraniyawa, Bulus ya rubuta: “Ko da ya ke kamar yanzu kam, ai, ya kamata ku zama masu koyarwa, duk da haka, ashe, ba ku wuce wani ya sāke koya muku jigajigan farko na Maganar Allah ba, har ya zamana sai an ba ku nono, ba abinci mai tauri ba. <> In his letter to Hebrew Christians, Paul wrote: “Although you ought to be teachers in view of the time, you again need someone to teach you from the beginning the elementary things of the sacred pronouncements of God; and you have become such as need milk, not solid food.
  15. Bulus kuma, ya yi amfani da nono ya ba da misalin irin cin abinci da bai dace ba da wasu da suka kira kansu manya a ruhaniya suke yi. <> Paul, on the other hand, uses the need for milk to illustrate the poor feeding habits on the part of some who claim to be spiritual adults.
  16. Mene ne ma’anar laɓɓan ’yar Shulem da ke ɗigar da saƙar zuma da kuma ‘zuma da nono da ke ƙarƙashin harshenta’? (W. <> What is significant about the Shulammite’s ‘lips dripping with comb honey’ and ‘honey and milk being under her tongue’?


Google translation of nono

Milk, breast.

 1. (noun) milk <> madara, nono; udder <> nono, hantsa;