noun

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Tilo
isimi

Jam'i
isimai

Tilo
suna

Jam'i
sunaye

  1. isimi m ‎(genitive isimin) kalmar Hausa dake nuna idan kalma abu ne ko noun a turance.
  2. suna.

English

Singular
noun

Plural
nouns

  1. A noun is a kind of word that is usually the name of a person, place, thing, quality, or idea. In English, nouns can be the subject or object of a sentence. They can be singular or plural.

Usage/Misali

Wadanda suka iya harshen Ibrananci zasu iya samun tushen sunan Yesu (Yod-shin-ayin) wanda an rubuta shi sau 281 a Tsohon Alkawali dangane da sunan Allah “Yahweh”; sau 68 a isimin da ke magana akan ceto da taimakon Yahweh, kuma sau 213 a fi’ili inda Yahweh da kansa ke aikin ceto. (source)


Google translation of noun

Sunan, suna.

  1. (noun) isimi <>
  2. (noun) suna; name, noun, reputation, title <>