nuni

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
CES 2012 - nunin fasahohi
  1. show, showing, exposition, exhibition. <> bayyanawa ko fitar da abu ga jama'a ko mutum don a gani. Baje kolin abu don a gani.
    Nunin amfanin gona <> A farming expo.
    Nunin kayan fasaha <> A tech show.
  2. suggest
    Historical accounts suggest that other hunter-gatherer societies, [1] <> Bayanan tarihi sun yi nuni da cewa al'ummomin mafarauta, [2]


Google translation of nuni

Display.

  1. (noun) indication <> nuni; exhibition <> nuni; screen <> nuni, raga, garkuwa;