nutsad da

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from nutsar da)
Jump to: navigation, search
  1. sunken, to sink or drown
    Or its water will become sunken [ into the earth ], so you would never be able to seek it. <> “Ko kuma, ruwanta ta nutsad da zurufi, inda ba za ka iya kaiwa ba.” = "Kõ kuma ruwanta ya wayi gari faƙaƙƙe, saboda haka, bã zã ka iya nemo shi ba dominta." --Quran/18#18:41
    And We saved him from the people who denied Our signs. Indeed, they were a people of evil, so We drowned them, all together. <> Kuma Muka taimake shi daga mutãnen nan waɗanda suka ƙaryata da ãyõyinMu. Lalle ne sũ, sun kasance mutãnen mugun aiki. Sai Muka nutsar da su gabã ɗaya. = [21:77] Muka taimaka masa a akn mutanen da suka qaryata ayoyinmu. Sun kasance mugayen mutane ne, saboda haka sai muka nutsad da su duka. Dawuda Da Sulaiman --Qur'an 21:77


Google translation of nutsad da

Drown, sink.

  1. (verb) immerse <> nutsad da; sink <> nutse, nutsad da; submerge <> nutse, nutsad da;