obataya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from obatayan)
Jump to: navigation, search

Suna

m / f

  1. lokacin da mutum ke ƙarawa wajen aikin sama da yadda aka ƙayyade masa wanda daga bisani ake biyansa ladan wannan ƙarin lokacin. <> English translation needed
    Kamfanin Hua Wei ya riga ya aika da kwararru da su tsara da kuma dudduba giza-gizan sadarwa a obataya, don tabbatar da aikin na'u'ro'i kamar yadda ya kamata. [1]