owner

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

English

Noun

Singular
owner

Plural
owners

 1. (countable) The owner of a thing is the person who owns the thing: who has the thing or who should have the thing. A thing belongs to its owner.
  Who is the owner of this coat that was left on a chair? <> Waye mai wannan rigar kwat ɗin da aka bari a kan kujera?
  You have to give it back to me. I'm the owner. <> Dole ka maido min. Ni ne mamallakin.

Synonyms

Hausa

 1. mai shi m
 2. mai ita f
 3. mai abu
 4. mamallaki
 5. mai mallaka (the owner)

Mallaka (n)

mallaka (noun f):

 1. kasancewar abu na mutum shi kaɗai ko tare da wani
 2. wani irin tsiro da ake magani da shi (syn: mallaki)

Mallaka (v)

danƙa wa mutum ikon tafiyar da abu a matsayin nasa

 1. Gwamna ya mallaka masa mota ƙirar Marsandi.


Google translation of mallaki

Own, possession.