part

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
part

Plural
parts

 1. A part of something is one piece of it or a small amount of it. <> kashi, sashe / sashi, rabi, yanki, ɓangare, wari, a cikinsa
  As a part of this team, you need to come to practice regularly. <> A matsayin kana cikin wannan ƙungiya, dole ka rinƙa zuwa atisaye koyaushe.
  Part of the page was gone, so I couldn't read it. <> Ɓangaren shafin ya ɓace, shi ya sa ban karanta ba.
  I don't have the right part to fix your computer, but we've ordered it. <> Tunda ban da kayan gyara kwamfutarki da ya dace, ma sayo.
  This is a part of the car's engine <> wannan a cikin injin mota yake.
  WHO is a part of the United Nations <> Ƙungiyar Kiyaye Lafiya na Duniya (WHO) wani rukunin Majalisar Ɗinkin Duniya ce.
  We have remained a day or part of a day. <> Mun zauna yini ɗaya ko sashen yini. Quran 18:19
 2. A part is a role in a play or film.

Verb

Plain form (yanzu)
part

3rd-person singular (ana cikin yi)
parts

Past tense (ya wuce)
parted

Past participle (ya wuce)
parted

Present participle (ana cikin yi)
parting

 1. (transitive & intransitive) If A and B part, they were together and now they are not. <> raba / rabu, buɗa, ware
  My wife and I parted after our son died. <> Ni da mata ta mun raba bayan ɗan mu ya rasu.
  We didn't want to part with the house, but we had to sell it. <> Ba mu so rabuwa da gidan ba amma dole ne ya sa muka saida.
  The crowd parted to let him pass. <> Jama'ar sun buɗa su ba shi hanya ya shige.


Google translation of part

Sashe, kashi.

 1. (noun) sashi <> section, part, zone, portion, department, dosage; kashi <> bone, element, part, section, segment;
 2. (verb) rarraba <> dismantle, alienate, allot, class, classify, part;