patients

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Homophones

Noun

Singular
patient

Plural
patients

Tilo
mara lafiya

Jam'i
marasa lafiya

  1. The plural form of patient; more than one patient.
    1. like babies and feeding-tube patients, [1] <> kamar maras lafiyar da aka dura masa miyarta zuwa cikinsa ta roba da kuma jaririyar da mahaifiyarta ce take cin tafarnuwar shi ne, [2] = kamar jarirai da marasa lafiyar da ake ba su abinci ta mazurarin ciyarwa, shi ne [3]
    2. Well, the area that the NAFDAC oversees is the quality of medicines that doctors prescribe to patients. <> Eh a b’angaren da Hukumar NAFDAC take kula, shi ne yanayin magungunan da likitoci za su rubuta wa marasa lafiya. UMD_NFLC_Hausa_Lessons/18_Correcting_Medical_Mistakes
    3. The number of patients with disorders of consciousness has soared in recent decades <> Yawan majiyatan da ke fama da matsalar kasa farfadowa suna karuwa a shekrun nan --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead

Google translation of patients

Marasa lafiya.