popular

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Adjective

 1. yin suna, tashe <> well-known, well-liked
  Wakokinka sun yi suna? <> Are your songs popular?
  that singer is popular in Hausaland <> mawaƙin nan yana tashe wajen Hausawa.
 2. mai farin jini ko mai jinin mutane
  she is popular with everyone <> tana da farin jini == tana da jinin kowane mutane.
  jarida mai farin jini <> a popular newspaper.
  a wajen mutanen Hausawa, shuɗi ya fi ja farin jini akan ja. <> Among the Hausa people, blue is more popular than red.

Synonyms (Kalmomi kamar wannan)


Google translation of popular

Rare,

 1. (adjective) m <> surgical, happy, lower, believable, terrific, popular;