prison

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
prison

Plural
prisons

  1. gidan kaso, gidan kurkuku
    He has spent a combined total of 10 years in prison for showing too much skin in public, having been arrested multiple times. [1] <> Ya shafe shekara 10 a gidan kurkuku saboda fita tsirara a bainar jama'a baya ga cewa an sha tsare shi. [2]
    In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [3] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [4]


Google translation of prison

Kurkuku.

  1. (noun) kurkuku <> prison, jail; gidan yari <> prison; gidan wakafi <> prison;