provide

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

Plain form (yanzu)
provide

3rd-person singular (ana cikin yi)
provides

Past tense (ya wuce)
provided

Past participle (ya wuce)
provided

Present participle (ana cikin yi)
providing

 1. badawa, bada, samar da, yi tanadin, azurtawa
  Who is providing the money for the new school? <> Wa ke bada kudin yin sabuwar makarantar?
  He provided me with a car. <> Ya samar mini mota.
  This is provided in the new law. <> Wannan dai an yi batunsa a sabuwar doka.
 2. da sharaɗin cewa <> provisional
  You will learn, provided you pay attention. <> Za ku ƙaru, da sharaɗin cewa za ku kasa kunne.

Related


Google translation of provide

Samar, samar da.

 1. (verb) yi tanadi <> provide;