rabbit

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
rabbit

Plural
rabbits

Tilo
zomo

Jam'i
zomaye

Sannu bata hana zuwa, sai dai a dad'e ba'a je ba. Inda duk zomo ya taka kunkuru zashi wata rana. [1]
 1. A mammal with long ears. <> ƙaramar dabbar daji mai manyan kunnuwa da gudun tsiya; ta fi yawan zama a kurfi.
  Our pet rabbit liked vegetables and could run very fast.

See also

Glosbe's example sentences of rabbit

 1. rabbit. <> alamar zomaye, zomo.
  1. These people think only about Easter rabbits and colored Easter eggs at the time of year when Jesus was resurrected. <> Waɗannan mutane suna tunanin zomo ne kawai na Ista da kuma ƙwayaye masu launi na Ista a lokacin da aka tashi Yesu daga matattu.
  2. For instance, concerning the popular “Easter bunny,” The Catholic Encyclopedia says: “The rabbit is a pagan symbol and has always been an emblem of fertility.” <> Alal misali, game da fitaccen “ɗan zomo na Ista,” littafin nan The Catholic Encyclopedia ya ce: “Zomon alama ce ta arna, alamar haihuwa.”
  3. But the Bible doesn’t say anything about Easter rabbits and eggs. <> Amma Littafi Mai Tsarki bai yi magana ba game da zomo na Ista da kuma ƙwayaye.
  4. Goats, rabbits, and dogs added to the sounds and smells. <> Da alamar zomaye, awaki, da karnuka a wajen.
  5. (Job 39:27-29) Its sight is so powerful that the eagle can reportedly spot a rabbit half a mile (1 km) away. <> (Ayuba 39:27-29) Idanun gaggafa suna ganin abubuwan da ke nesa, shi ya sa take iya ganin zomo da ke nisan kilomita ɗaya.


Google translation of rabbit

zomo,

 1. (noun) zomo <> rabbit, hare, bunny;