rambaɗa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. aikata wani abu da kyau; goga abu ya sa kyau sosai <> doing something really well. to beautify.
    Ta rambaɗa hoda da gazal don za ta tafi wurin biki.
    Ta rambaɗa kwalli a idonta <> She had her eyes done nicely.
  2. ɗaga murya da ƙarfi. <> raising one's voice loudly.
  3. sa abu da yawa ya da gishiri ko sukari a abinci. Daidai da rambaɗi! <> to excessively put too much salt or sugar in food.
    An rambaɗa gishiri a miyar. <> The soup had too much salt.