rani

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
rani

Jam'i
none

m

  1. yanayin shekara wanda ba a ruwa a cikinsa, watau kishiyar damina. lokacin bazara. <> the spring season.
  2. sa rani - cin abinci tare da wani yadda ba zai ishi kowa ba.
  3. ci rani - zuwa maraya da rani don neman aiki kafin damuna ta faɗi.
  4. 'yar rani / 'yan rani - ciwon agana


Google translation of rani

Summer.