rawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
rawa

Jam'i
raye-raye

Singular
dance

Plural
dances

Ali Nuhu da Rahama Sadau na taka rawa a fim din Rariya <> A dance in a Hausa film.

m

  1. kaɗa jiki da girgiza shi da rausaya don annashuwa da nishadi, musamman in akwai kiɗa.
  2. makyarkyata saboda tsoro ko tsananin fushi ko zazzaɓi.
  3. motsuwar kafaffen abu kamar haƙori ko bishiya.


Google translation of rawa

Ballet.

  1. (noun) dance <> rawa;