record

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
record

Plural
records

 1. (Law) labarin shari'a
 2. (Office Record) fayal (file).
 3. to put something on the record <> a rubuta.
 4. (official record) rajista, girgam.
 5. (music) faifai, faifan garmaho
  Play a record <> Sa faifai.
  There is a record of that. <> Akwai faifan wannan.

Related

Verb

Plain form (yanzu)
record

3rd-person singular (ana cikin yi)
records

Past tense (ya wuce)
recorded

Past participle (ya wuce)
recorded

Present participle (ana cikin yi)
recording

 1. To make a written record about something. <> rubuta.
  She recorded everything she did in a little book. <> Tana rubuta duk abin da ta yi a ƙaramin littafin ta.
 2. To put music or other sounds onto a machine. <> saka waƙa da sauti cikin mashin.
  The singer recorded some songs on CDs to sell them.

Glosbe's example sentences of record

 1. record. <> Labarin, Linjila, Rubuta Bayani Game, Tsarki, a, aka ambata, aka, aminci, da, faifai, ke, labari, labarin, rubuta, tarihin, ɗauke.
  1. 3 The answers to questions such as why God permits suffering and what he will do about it are found in the record he inspired for our benefit. <> 3 Amsoshi ga tambayoyi irin su me yasa Allah ya kyale shan wahala kuma minene zaya yi game da shi yana cikin labarin da ya hure don amfaninmu.
  2. 14:12) If a marriage mate establishes a record of abusive speech or actions, it is the guilty party who must answer to Jehovah. <> 14:12) Idan abokin aure ya kafa tafarkin yin baƙar magana ko mugun hali, shi mai laifin ne zai kawo lissafin kansa ga Jehobah.
  3. The psalms David wrote are a poignant record not only of his heartfelt prayers for God to keep him out of Saul’s clutches but also of his loyalty to Jehovah and his concern for the glorification of God’s name. <> Zabura da Dauda ya rubuta labari ne mai ban tausayi na addu’a da ya yi ga Allah da dukan zuciyarsa don Allah ya tsare shi daga hannun Saul da kuma amincinsa ga Jehobah da kuma yadda ya damu da tsarkakewar sunan Allah.
  4. The Bible record contains detailed descriptions of eight resurrections of people brought back to life as humans on earth. <> Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da kwatanci dalla-dalla game da mutane takwas da aka tashe su daga matattu.
  5. So use the illustrations to tell the inspired stories that make up the Bible record. <> Saboda haka, ku yi amfani da hotunan wajen ba da labaran Littafi Mai Tsarki waɗanda aka hure.
  6. How might our personal study help us to imitate the faithful men and women in the Bible record? <> Ta yaya yin nazari zai iya taimaka mana mu yi koyi da maza da mata masu aminci da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki?
  7. Perhaps to indicate what was to come, Jehovah inspired the prophets Daniel and Jeremiah and the priest Ezra to record portions of their Bible books in Aramaic. <> Wataƙila shi ya sa Jehobah ya ja-goranci annabawa kamar su Daniyel da Irmiya da kuma Ezra, wanda firist ne, su rubuta wasu sassa na Littafi Mai Tsarki a harshen Aramaic.
  8. Understandably, there is no objection if we record talks for personal use or for members of our family. <> Babu shakka, ba laifi ba ne idan muka ɗauki jawabi domin amfanin kanmu ko kuma don waɗanda suke cikin iyalinmu.
  9. The record states: “David grew tired.” <> Littafi Mai Tsarki ya ce: “Dauda ya yi suwu.”
  10. Not one record was broken. <> Amma babu faifai guda da ya karye.
  11. One reason apparently had to do with Aaron’s record of faithfulness. <> Dalili na ɗaya shi ne don ayyuka na aminci da Haruna ya yi.
  12. For instance, he could read the Scriptural record of God’s mighty acts, such as the destruction of a wicked world by means of a global flood. <> Alal misali, zai iya karatun labarin manyan ayyukan Allah daga Nassosi, halakar duniyar miyagu ta wurin rigyawar dukan duniya.
  13. Jehovah’s Witnesses everywhere had marveled at the record of faithfulness shown by the Witnesses in Germany from 1933 onward under the Hitler regime. <> Shaidun Jehobah a dukan duniya sun yi mamaki sa’ad da suka ji cewa Shaidun da ke ƙasar Jamus sun kasance da aminci sosai tun daga shekara ta 1933 har zuwa lokacin sarautar Hitler.
  14. However, the modern-day works that Jehovah is accomplishing in connection with the sanctification of his name will no doubt be preserved in a permanent record as part of theocratic history. <> Amma, ayyukan da mutanen Jehobah suke yi a yau don su tsarkaka sunansa zai zama sashe na dindindin na tarihin mutanensa.
  15. Improving Our Skills in the Ministry—Making a Record of the Interest <> Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Yin Wa’azi—Ta Wajen Rubuta Bayani Game da Wanda Ya So Saƙonmu
  16. 6 The greatest proof that the Bible really is from God is its perfect record in foretelling the future. <> 6 Tabbaci mafi ƙarfi cewa Littafi Mai Tsarki da gaske daga Allah ne, shi ne abin da aka sani ya faɗa game da abin da zai faru a nan gaba.
  17. 5:16) Aaron had a record of faithfulness. <> 5:16) Haruna ya kasance da aminci shekaru da yawa.
  18. 3 The assembly at the base of Mount Sinai was the first large gathering of God’s people for spiritual instruction on record. <> 3 Babban taro na farko da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki shi ne wanda Isra’ilawa suka yi a Tudun Sinai, kuma Jehobah ne ya koyar da su.
  19. Today, congregations of Jesus’ true followers have a similar record of good deeds, hard work, and endurance. <> A yau, ikilisiyoyin mabiyan Yesu na gaske suna da irin wannan tarihin ayyuka masu kyau, aiki tuƙuru, da kuma jimiri.
  20. The Gospels record no such questions. <> A Linjila babu irin waɗannan tambayoyin.
  21. The record tells us: “Jehovah now spoke to Moses and Aaron, saying: ‘Separate yourselves from the midst of this assembly, that I may exterminate them in an instant.’” <> Labarin ya ce: “Ubangiji kuma ya yi magana da Musa da Haruna, ya ce, Ku keɓe kanku daga cikin jama’an nan, domin in halaka su farat ɗaya.”
  22. The Bible contains a record of God’s promises that have been fulfilled, including some that are being fulfilled before our very eyes. <> Littafi Mai Tsarki yana ɗauke da alkawuran Allah da suka cika, har da wasu da suke cika a gabanmu.
  23. 10 The rest of the book of Acts contains an indelible record of the trials, imprisonment, and persecution endured by faithful ones like Paul, the former persecutor turned apostle, who likely suffered martyrdom at the hands of Roman Emperor Nero about 65 C.E. <> 10 Sauran littafin Ayukan Manzannin na ɗauke da tarihin gwaji, tsare a kurkuku da tsanantawa da masu aminci kamar Bulus suka jimre, wanda dā mai hamayya ne ya zama manzo wanda Daular Roma, Nero ya kashe domin imaninsa a misalin shekara ta 65 A.Z.
  24. The musicians then spend countless hours reviewing the material that they will rehearse and finally record at our studios in Patterson, New York. <> Sai mawaƙan su yi sa’o’i da yawa suna gwada waƙoƙin da za su maimaita kuma a ƙarshe sai su yi naɗin waƙoƙin a Patterson, New York.
  25. The Gospel writer Mark, the only one to record this incident, reports what happened.—Mark 7:31-35. <> Markus marubucin Lingilar, wanda shi kaɗai ya bada wannan labarin, ya faɗi abin da ya auku.—Markus 7:31-35.


Google translation of record

Rikodin.

 1. (noun) rejista <> record, register, registration, enrolment; abin bajinta <> record;
 2. (verb) ɗauka faifai <> record;