shinkafa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from rice)
Jump to: navigation, search

Hausa

shinkafa noun f

  1. wani nau'in abinci da ake shukawa a fadama, yana da ƙwayoyi da ke dafawa ana ci da miya ko da mai, ana kuma yin tuwo da ita.
  2. tsiro da ake haifar da nau'in wannan abinci.

[1]

English

Noun

Singular
rice

Plural
none

(countable & uncountable)

  1. (uncountable) Rice is a white or brown grain that people boil and eat.
    In many Asian countries, including Japan, China, and Thailand, they eat rice with almost every meal.


Google translation of rice

Shinkafa.

  1. (noun) shinkafa <> rice;