ridda

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Verb

  1. ficewa daga addini musamman daga Musulunci. <> apostatize, renunciate from a religion especially from Islam.

Noun

f

  1. fita daga addini. <> apostasy, apostate, renunciation.
    Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan ridda da mamaya” [1]
    Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi ridda, ba za’a kashe shi ba. [2]


Google translation of ridda

Apostasy.