sa'a

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
sa'a

Jam'i
sa'o'i

Singular
hour

Plural
hours

f

  1. hour
  2. when, at the time or occurrence of something
    ya karɓi kuɗinsa sa'ar da ya zo <> he received his money when he came.

Noun 2

Tilo
sa'a

Jam'i
babu (none)

f

  1. opportunity, chance, luck. <> katar
  2. samun sa'a - wato kyakkyawar dacewa ta rabo ko samun wani abu <> attain success, to succeed
  3. duban da malami kan yi wa mutum don ba shi izini ko hana shi yin wani abu <> a teacher's evaluation to determine whether to give a student permission or not.

Noun 3

Tilo
sa'a

Jam'i
sa'annai or sa'anni

m/f

  1. age mate, peer <> Wanda shekarunka suka kusan zama ɗaya da shi