sanya hannu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from sa hannu)
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

Plain form (yanzu)
sign

3rd-person singular (ana cikin yi)
signs

Past tense (ya wuce)
signed

Past participle (ya wuce)
signed

Present participle (ana cikin yi)
signing

  1. sign <> sa hannu, rattaba hannu
    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan kasafin kuɗin ƙasar na 2016 wanda aka yi ta cece-kuce a kansa. [1] <> Nigeria's President Muhammadu Buhari has finally signed into law a budget for 2016 after months of wrangling. [2]

Noun

a signature <> sinye


Google translation of sa hannu

Signature, signed.

  1. (noun) signature <> sa hannu, sanya hannu; participation <> sa hannu, hallara;
  2. (verb) initial <> sa hannu; participate <> shiga, sa hannu, hallarta;