sabulu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Hausa

Noun

Tilo
sabulu

Jam'i
sabulai

Singular
soap

Plural
soaps

m

 1. abin da ake saɓawa don wanke dauɗar jiki ko ta tufa. Ana haɗa shi da ruwa don yin haka. <> soap, a solid or liquid that you use to wash things.
 2. sabulun toka - wani irin sabulu da ake yi da tokar karan gero a sha don magani.
 3. Alternate spelling: sabuni (from Arabic).

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

 • Hausa
 • (file)

Glosbe's example sentences of sabulu

 1. sabulu. <> soap.
  1. Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka. <> Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
 2. (idiomatic expression) biyan kuɗin sabulu <> worthwhile, worth the effort.
  1. Wannan makasudin kwalliya ce da za ta biya kuɗin sabulu, ko ba haka ba? <> Is that goal not worth our every effort?


Google translation of sabulu

Soap.

 1. (noun) soap <> sabulu;


See also saɓula