sabo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from sabuwar)
Jump to: navigation, search

See: saɓo

Hausa

Adjective

Tilo
sabo

Jam'i
sababbi

Positive
new

Comparative
newer

Superlative
newest

sabuwa = f

 1. something new, fresh - abin da aka gama samar da shi ko aka fara amfani da shi yanzu, watau kishiyar wanda aka daɗe ana amfani da shi, watau tsoho.
  This is the paradox at the heart of a new book, Shrinking Violets, by the cultural historian Joe Moran, [1] <> Wannan ita ce tambayar da wani sabon littafi ‘Shrinking Violets’ ke kokarin amsawa [2]
 2. shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
 3. mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> familiarity
 4. Sabo is another way of spelling saɓo.

Related

Glosbe's example sentences of sabuwa

 1. sabuwa. <> new.
  1. 2:7, 8—Wace doka ce Yohanna yake kiran “tsofuwa” da kuma “sabuwa”? <> 2:7, 8—What commandment is John speaking of as “old” as well as “new”?
  2. Sabuwa ce domin za ta ɗauki matsayin tsarin sarauta na zamanin nan; sabuwar aba ce a cika ƙudurin Allah. <> It is new because it will replace the present system of rulership; it is also a new development in the outworking of God’s purpose.
  3. (Yohanna 13:35) Mecece sabuwa game da wannan dokar? <> (John 13:34, 35) What was new about this commandment?
  4. 5:3, 4) A haka muna nuna wa Ubanmu cewa lalle muna so mu tsira daga fushinsa kuma mu yi rayuwa a sabuwa duniya mai adalci. <> 5:3, 4) We thereby show our loving Father that we really want to escape his coming wrath and live in the righteous new world.
  5. Sabuwa ce domin za a datse miyagu daga cikinta. <> It will be new because the wicked will have been cut off.
  6. Dokar “sabuwa” ce kuma domin ba kawai ‘mutum ya yi ƙaunar maƙwabcinsa kamar kansa’ ba amma ya nuna ƙauna ta sadaukar da kai.—Lev. <> The commandment is also “new” in that it goes beyond ‘loving one’s fellow as oneself’ and calls for self-sacrificing love.—Lev.


Google translation of sabo

New.

 1. (adjective) new <> sabo; recent <> sabo, na kwanan nan;