santsi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

m

  1. smoothness, slippery <> wuri mai ruwa-ruwa, wanda idan mutum ya taka, zai iya zamewa.
    Da ya taka ayaba sai santsi ya kwashe shi <> Upon stepping on the banana, the slipperiness of it took him to his fall.
    it will become a smooth, dusty ground, <> sai ta wayi gari turɓaya mai santsi. --Qur'an 18:40


Google translation of santsi

smooth.