sarewa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

f

  1. Flute (especially of bamboo or cornstalk). <> abin busa da ake yi da karan dawa ko rarakakken ƙarfe ko icen gora.
  2. (colloquial) Insulting term for a young woman who lost her virginity before marriage. <> yarinyar da ta rasa budurcinta kafin ta yi aure.


Google translation of sarewa

Flute.