sauya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search
  1. switch, change, adjust
    1. But it remains to be seen whether consumers who are armed with this knowledge change their shopping habits at the meat counter. [1] <> Sai dai, saura ya rage ga masu sayen nama idan suka samu fahimta ko za su sauya dabi'arsu wajen sayen naman. [2]
    2. Anne [name changed] had a weak spot on a blood vessel in her head <> Anne (wadda aka sauya sunanta) ta samu nakasu a magudanar jininta da ke kaiwa ga kokon kai --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
    3. Hotunan yadda annobar coronavirus ta sauya rayuwa a Birtaniya [3] <> The UK adjusts to life during coronavirus pandemic (in pictures) [4]