shaftare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Noun

Tilo
shaftare

Jam'i
babu (none)

m

  1. ɗanyen itace da aka faskara don ƙonawa. <> raw wood split open for burning.
  2. ɗanyen magana. <> raw talk.
  3. Shaftare is another way of spelling shabtare.
    takobin ya shaftare wani bangare na rawanin daya rufe fuskarsa dashi. [1]