sheep

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
Jump to: navigation, search

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
sheep

Plural
sheep

Tilo
tunkiya

Jam'i
tumakai or tumaki or tunkiyoyi

  1. tunkiya
    In his story Jesus told about a shepherd who had a hundred sheep. <> A cikin labarin Yesu ya faɗi game da makiyayi da yake da tumaki ɗari.
    (Genesis 33:14) Jehovah likewise leads “according to the pace of” his sheep. <> (Farawa 33:14) Haka ma Jehobah yana ja-gora “bisa saurin” tumakinsa.


Google translation of sheep

Tumaki.

  1. (noun) tunkiya <> sheep;