years

From HausaDictionary.com | Hausa English Translation, Dictionary, Translator
(Redirected from shekaru)
Jump to: navigation, search

Noun

Singular
year

Plural
years

Tilo
shekara

Jam'i
shekaru

  1. The plural form of year; more than one year. <> shekaru, jam'in shekara
    The man lived for one hundred years <> Mutumin ya yi shekaru ɗari a duniya..
  2. age (past age one) <> shekarun mutum ko wani abu fiye da ɗaya.
    After the age of eight. <> Bayan an haura shekaru takwas.

Related words


Google translation of shekaru

Years.